Hausa

Al-Qari'ah · 101:5

وَتَكُونُ الْجِبَالُ كَالْعِهْنِ الْمَنْفُوشِ

Tarjumaad

Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.
Hausa - Al-Qari'ah 101:5 · Tlawati