Sura 27 · Juzu'i 20
An-Naml · 27:89
مَنْ جَاءَ بِالْحَسَنَةِ فَلَهُ خَيْرٌ مِنْهَا وَهُمْ مِنْ فَزَعٍ يَوْمَئِذٍ آمِنُونَ
Wanda ya zo da kyakkyawan aiki guda, to, yanã da mafi alhẽri daga gare shi. Kuma sũ daga wata firgita, a yinin nan, amintattu ne.
Tafsiri
Babu tafsiri a harshenku. Wannan Al-Mukhtasar ne da Turanci.
89. On the Day of Judgement, whoever brings faith and good deeds will gain paradise and will be safe from the horrors of that day due to Allah granting them that safety.
Buɗe a mai karatu - Karanta cikakken sura