Quraysh

سورة قريش

Sura 106 · Makkiyya · 4 ayoyi

106:1Juzu'i 30 · sh. 602

لِإِيلَافِ قُرَيْشٍ1

Sabõda sãbon ¡uraishawa.
106:2Juzu'i 30 · sh. 602

إِيلَافِهِمْ رِحْلَةَ الشِّتَاءِ وَالصَّيْفِ2

Sãbonsu na tafiyar hunturu da ta bazara.
106:3Juzu'i 30 · sh. 602

فَلْيَعْبُدُوا رَبَّ هَٰذَا الْبَيْتِ3

Sabõda haka sai su bauta wa Ubangijin wannan Gida (Ka'abah).
106:4Juzu'i 30 · sh. 602

الَّذِي أَطْعَمَهُمْ مِنْ جُوعٍ وَآمَنَهُمْ مِنْ خَوْفٍ4

wanda Ya ciyar da su (Ya hana su) daga yunwa, kuma Ya amintar da su daga wani tsõro.

Kunna daga farkon sura