Al-Humazah

سورة الهمزة

Sura 104 · Makkiyya · 9 ayoyi

104:1Juzu'i 30 · sh. 601

وَيْلٌ لِكُلِّ هُمَزَةٍ لُمَزَةٍ1

Bone ya tabbata ga duk mai nune, mai zunɗe (mai raɗa).
104:2Juzu'i 30 · sh. 601

الَّذِي جَمَعَ مَالًا وَعَدَّدَهُ2

Wanda ya tara dũkiya, kuma ya mayar da ita abar tattalinsa.
104:3Juzu'i 30 · sh. 601

يَحْسَبُ أَنَّ مَالَهُ أَخْلَدَهُ3

Yana zaton cẽwa dũkiyarsa za ta dawwamar da shi.
104:4Juzu'i 30 · sh. 601

كَلَّا ۖ لَيُنْبَذَنَّ فِي الْحُطَمَةِ4

A'aha! Lalle ne zã a jẽfa shi a cikin Huɗama.
104:5Juzu'i 30 · sh. 601

وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْحُطَمَةُ5

Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa Huɗama?
104:6Juzu'i 30 · sh. 601

نَارُ اللَّهِ الْمُوقَدَةُ6

Wutar Allah ce wadda ake hurawa.
104:7Juzu'i 30 · sh. 601

الَّتِي تَطَّلِعُ عَلَى الْأَفْئِدَةِ7

Wadda take lẽƙãwa a kan zukata.
104:8Juzu'i 30 · sh. 601

إِنَّهَا عَلَيْهِمْ مُؤْصَدَةٌ8

Lalle ne ita abar kullẽwa cea kansu.
104:9Juzu'i 30 · sh. 601

فِي عَمَدٍ مُمَدَّدَةٍ9

A cikin wasu ginshiƙai mĩƙaƙƙu.

Kunna daga farkon sura