Al-Qadr

سورة القدر

Sura 97 · Makkiyya · 5 ayoyi

97:1 · Laylat al-QadrJuzu'i 30 · sh. 598

إِنَّا أَنْزَلْنَاهُ فِي لَيْلَةِ الْقَدْرِ1

بِّسۡمِ ٱللَّهِ ٱلرَّحۡمَٰنِ ٱلرَّحِيمِ
إِنَّآ أَنزَلۡنَٰهُ فِي لَيۡلَةِ ٱلۡقَدۡرِ

Lalle ne Mũ, Mun saukar da shi (Alƙur'ãni) a cikin Lailatul ƙadari (daren daraja)
97:2Juzu'i 30 · sh. 598

وَمَا أَدْرَاكَ مَا لَيْلَةُ الْقَدْرِ2

To, me ya sanar da kai abin da ake cewa Lailatul ¡adari?
97:3Juzu'i 30 · sh. 598

لَيْلَةُ الْقَدْرِ خَيْرٌ مِنْ أَلْفِ شَهْرٍ3

Lailatul ¡adari mafi alheri ne daga wasu watanni dubu.
97:4Juzu'i 30 · sh. 598

تَنَزَّلُ الْمَلَائِكَةُ وَالرُّوحُ فِيهَا بِإِذْنِ رَبِّهِمْ مِنْ كُلِّ أَمْرٍ4

Mala'iku da Rũhi suna sauka a cikinsa da iznin Ubangijinsu sabõda kowane umurni.
97:5Juzu'i 30 · sh. 598

سَلَامٌ هِيَ حَتَّىٰ مَطْلَعِ الْفَجْرِ5

Sallama ne shi daren, har fitar alfijiri.

Kunna daga farkon sura

Yasser Salama - Al-Qadr · Tlawati