Al-Masad

سورة المسد

Sura 111 · Makkiyya · 5 ayoyi

111:1Juzu'i 30 · sh. 603

تَبَّتْ يَدَا أَبِي لَهَبٍ وَتَبَّ1

Hannãye biyu na Abũlahabi sun halaka, kuma ya halaka.
111:2Juzu'i 30 · sh. 603

مَا أَغْنَىٰ عَنْهُ مَالُهُ وَمَا كَسَبَ2

Dũkiyarsa ba ta tsare masa kõme ba, da abin da ya tãra.
111:3Juzu'i 30 · sh. 603

سَيَصْلَىٰ نَارًا ذَاتَ لَهَبٍ3

Zã ya shiga wuta mai hũruwa.
111:4Juzu'i 30 · sh. 603

وَامْرَأَتُهُ حَمَّالَةَ الْحَطَبِ4

Tãre da matarsa mai ɗaukar itacen (wuta).
111:5Juzu'i 30 · sh. 603

فِي جِيدِهَا حَبْلٌ مِنْ مَسَدٍ5

A cikin kyakkyãwan wuyanta akwai igiya ta kaba (Rãnar ¡iyãma).

Kunna daga farkon sura

Muhammad Ayyub - Al-Masad · Tlawati