Al-Ma'un

سورة الماعون

Sura 107 · Makkiyya · 7 ayoyi

107:1Juzu'i 30 · sh. 602

أَرَأَيْتَ الَّذِي يُكَذِّبُ بِالدِّينِ1

Shin, ka ga wanda ke ƙaryatãwa game da sakamako?
107:2Juzu'i 30 · sh. 602

فَذَٰلِكَ الَّذِي يَدُعُّ الْيَتِيمَ2

To, wannan shi ne ke tunkue marãya (daga haƙƙinsa).
107:3Juzu'i 30 · sh. 602

وَلَا يَحُضُّ عَلَىٰ طَعَامِ الْمِسْكِينِ3

Kuma bã ya kwaaitarwa bisa bãyar da abinci ga matalauci.
107:4Juzu'i 30 · sh. 602

فَوَيْلٌ لِلْمُصَلِّينَ4

To, bone yã tabbata ga masallata.
107:5Juzu'i 30 · sh. 602

الَّذِينَ هُمْ عَنْ صَلَاتِهِمْ سَاهُونَ5

Waɗanda suke masu shagala daga sallarsu.
107:6Juzu'i 30 · sh. 602

الَّذِينَ هُمْ يُرَاءُونَ6

Waɗanda suke yin riya (ga ayyukansu)
107:7Juzu'i 30 · sh. 602

وَيَمْنَعُونَ الْمَاعُونَ7

Kuma suna hana taimako.

Kunna daga farkon sura