Al-Qari'ah

سورة القارعة

Sura 101 · Makkiyya · 11 ayoyi

101:1Juzu'i 30 · sh. 600

الْقَارِعَةُ1

Mai ƙwanƙwasar (zukata da tsõro)!
101:2Juzu'i 30 · sh. 600

مَا الْقَارِعَةُ2

Mẽnẽ ne mai ƙwanƙwasa?
101:3Juzu'i 30 · sh. 600

وَمَا أَدْرَاكَ مَا الْقَارِعَةُ3

Kuma me ya sanar da kai abin da ake ce wa mai ƙwanƙwasa?
101:4Juzu'i 30 · sh. 600

يَوْمَ يَكُونُ النَّاسُ كَالْفَرَاشِ الْمَبْثُوثِ4

Rãnar da mutãne za su kasance kamar 'ya'yan fari mãsu wãtsuwa.
101:5Juzu'i 30 · sh. 600

وَتَكُونُ الْجِبَالُ كَالْعِهْنِ الْمَنْفُوشِ5

Kuma duwãtsu su kasance kamar gãshin sũfin da aka saɓe.
101:6Juzu'i 30 · sh. 600

فَأَمَّا مَنْ ثَقُلَتْ مَوَازِينُهُ6

To, amma wanda ma'aunansa suka yi nauyi.
101:7Juzu'i 30 · sh. 600

فَهُوَ فِي عِيشَةٍ رَاضِيَةٍ7

To, shi yana a cikin wata rayuwa yardadda.
101:8Juzu'i 30 · sh. 600

وَأَمَّا مَنْ خَفَّتْ مَوَازِينُهُ8

Kuma amma wanda ma'aunansa suka yi sauƙi (bãbu nauyi).
101:9Juzu'i 30 · sh. 600

فَأُمُّهُ هَاوِيَةٌ9

To, uwarsa Hãwiya ce.
101:10Juzu'i 30 · sh. 600

وَمَا أَدْرَاكَ مَا هِيَهْ10

Kuma me ya sanar da kai mece ce ita?
101:11Juzu'i 30 · sh. 600

نَارٌ حَامِيَةٌ11

Wata wuta ce mai zafi.

Kunna daga farkon sura

Fares Abbad - Al-Qari'ah · Tlawati