Al-Fil

سورة الفيل

Sura 105 · Makkiyya · 5 ayoyi

105:1Juzu'i 30 · sh. 601

أَلَمْ تَرَ كَيْفَ فَعَلَ رَبُّكَ بِأَصْحَابِ الْفِيلِ1

Ashe, ba ka ga yadda Ubangijinka Ya aikata ga mutanen giwa ba?
105:2Juzu'i 30 · sh. 601

أَلَمْ يَجْعَلْ كَيْدَهُمْ فِي تَضْلِيلٍ2

Ashe, bai sanya kaidinsu a cikin ɓata ba?
105:3Juzu'i 30 · sh. 601

وَأَرْسَلَ عَلَيْهِمْ طَيْرًا أَبَابِيلَ3

Kuma Ya sako, a kansu, wasu tsuntsãye, jama'a-jama'a.
105:4Juzu'i 30 · sh. 601

تَرْمِيهِمْ بِحِجَارَةٍ مِنْ سِجِّيلٍ4

Suna jifar su da wasu duwatsu na yumɓun wuta.
105:5Juzu'i 30 · sh. 601

فَجَعَلَهُمْ كَعَصْفٍ مَأْكُولٍ5

Sa'an nan Ya sanya su kamar karmami wanda aka cinye?

Kunna daga farkon sura

Ali Jaber - Al-Fil · Tlawati