Al-Asr

سورة العصر

Sura 103 · Makkiyya · 3 ayoyi

103:1 · Al-AsrJuzu'i 30 · sh. 601

وَالْعَصْرِ1

Ina rantsuwa da zãmani.
103:2Juzu'i 30 · sh. 601

إِنَّ الْإِنْسَانَ لَفِي خُسْرٍ2

Lalle ne mutum yana a cikin hasara.
103:3Juzu'i 30 · sh. 601

إِلَّا الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ3

Fãce waɗanda suka yi ĩmani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, kuma suka yi wa juna wasiyya da bin gaskiya, kuma suka yi wa juna wasiyya da yin haƙuri (su kam, basu cikin hasara).

Kunna daga farkon sura

Ahmad Nainaa - Al-Asr · Tlawati