Al-Kafirun

سورة الكافرون

Sura 109 · Makkiyya · 6 ayoyi

109:1 · Al-KafirunJuzu'i 30 · sh. 603

قُلْ يَا أَيُّهَا الْكَافِرُونَ1

Ka ce: "Ya kũ kãfirai!"
109:2Juzu'i 30 · sh. 603

لَا أَعْبُدُ مَا تَعْبُدُونَ2

"Bã zan bautã wa abin da kuke bautã wa ba."
109:3Juzu'i 30 · sh. 603

وَلَا أَنْتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ3

"Kuma kũ, ba ku zama masu bauta wa abin da nake bautã wa ba."
109:4Juzu'i 30 · sh. 603

وَلَا أَنَا عَابِدٌ مَا عَبَدْتُمْ4

"Kuma nĩ ban zama mai bautã wa abin da kuka bautã wa ba."
109:5Juzu'i 30 · sh. 603

وَلَا أَنْتُمْ عَابِدُونَ مَا أَعْبُدُ5

"Kuma kũ, ba ku zama mãsu bautã wa abin da nake bautã wa ba."
109:6Juzu'i 30 · sh. 603

لَكُمْ دِينُكُمْ وَلِيَ دِينِ6

"Addininku na garẽ ku, kuma addinina yanã gare ni."

Kunna daga farkon sura