At-Takathur

سورة التكاثر

Sura 102 · Madaniyya · 8 ayoyi

102:1Juzu'i 30 · sh. 600

أَلْهَاكُمُ التَّكَاثُرُ1

Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (dagaibada mai amfaninku).
102:2Juzu'i 30 · sh. 600

حَتَّىٰ زُرْتُمُ الْمَقَابِرَ2

Har kuka ziyarci kaburbura.
102:3Juzu'i 30 · sh. 600

كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ3

A'aha! (Nan gaba) zã ku sani.
102:4Juzu'i 30 · sh. 600

ثُمَّ كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ4

Sa'an nan, tabbas, zã ku sani.
102:5Juzu'i 30 · sh. 600

كَلَّا لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ الْيَقِينِ5

Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni.
102:6Juzu'i 30 · sh. 600

لَتَرَوُنَّ الْجَحِيمَ6

Lalle ne da kuna ganin Jahĩm.
102:7Juzu'i 30 · sh. 600

ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ الْيَقِينِ7

Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane.
102:8Juzu'i 30 · sh. 600

ثُمَّ لَتُسْأَلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ النَّعِيمِ8

Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku).

Kunna daga farkon sura

Abdullah Basfar - At-Takathur · Tlawati