112:1 · Al-IkhlasJuzu'i 30 · sh. 604قُلْ هُوَ اللَّهُ أَحَدٌ1Ka ce: "Shi ne Allah Makaɗaĩci."TafsiriNazariAlama
112:3Juzu'i 30 · sh. 604لَمْ يَلِدْ وَلَمْ يُولَدْ3"Bai haifa ba, kuma ba a haife Shi ba."TafsiriNazariAlama
112:4Juzu'i 30 · sh. 604وَلَمْ يَكُنْ لَهُ كُفُوًا أَحَدٌ4"Kuma babu ɗaya da ya kasance tamka a gare Shi."TafsiriNazariAlama