Al-Fatihah

سورة الفاتحة

Sura 1 · Makkiyya · 7 ayoyi

1:1 · Al-FatihahJuzu'i 1 · sh. 1

بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ1

Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai.
1:2Juzu'i 1 · sh. 1

الْحَمْدُ لِلَّهِ رَبِّ الْعَالَمِينَ2

Godiya ta tabbata ga Allah, Ubangijin halittu;
1:3Juzu'i 1 · sh. 1

الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيمِ3

Mai rahama, Mai jin ƙai;
1:4Juzu'i 1 · sh. 1

مَالِكِ يَوْمِ الدِّينِ4

Mai nuna Mulkin Rãnar Sakamako.
1:5Juzu'i 1 · sh. 1

إِيَّاكَ نَعْبُدُ وَإِيَّاكَ نَسْتَعِينُ5

Kai muke bauta wa, kuma Kai muke neman taimakonKa.
1:6Juzu'i 1 · sh. 1

اهْدِنَا الصِّرَاطَ الْمُسْتَقِيمَ6

Ka shiryar da mu ga hanya madaidaiciya.
1:7Juzu'i 1 · sh. 1

صِرَاطَ الَّذِينَ أَنْعَمْتَ عَلَيْهِمْ غَيْرِ الْمَغْضُوبِ عَلَيْهِمْ وَلَا الضَّالِّينَ7

Hanyar waɗanda Ka yi wa ni'ima, ba waɗanda aka yi wa fushi ba, kuma ba ɓatattu ba.

Kunna daga farkon sura